<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>247</hymn_number>
<title>Ya Ubangiji, Mallake Ni LW247</title>
<lyrics>[V1]
 1) Ya Ubangiji, mallake ni
 Domin in zama da amfani.
 Yi da ni yadda kai ka ke so,
 Na cire hannu nawa yanzu.

[V2]
 2) Ya Ubangiji, maliake ni,
 Kada in yarda da zunubi.
 Bincike dukan zuciyata,
 Wanke ni, Yesu, da jininka.

[V3]
 3) Ya Ubangiji, mallake ni,
 Kai ne mai aika al'ajabi.
 Zauna a cikin zuciyata,
 Yi nufinka dai ta wurina.

[V4]
 4) Ya Ubangiji, mallake ni,
 Ruhu Mai Tsarki ya cika ni.
 Yi mulkin raina har za a ga
 Halinka, Yesu, a wurina.</lyrics>
<author>George C. Stebbins, Adelaide A. Pollard</author>
</song>